IQNA - Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Bahrain ta hana malamin kasar Bahrain gabatar da jawabi a watan Muharram inda ta zarge shi da cewa ba dan kasar Bahrain ba ne.
Lambar Labari: 3491519 Ranar Watsawa : 2024/07/15
Tehran (IQNA) wata tawagar jami'an gwamnatin Bahrain ta ziyarci masallacin Quds karkashin kulawar yahudawan Isra'ila a asirce.
Lambar Labari: 3485415 Ranar Watsawa : 2020/11/30
Tehran (IQNA) tawagar gwamnatin kasar Bahrain ta fara gudanar da wata ziyara a hukumance a Isra’ila.
Lambar Labari: 3485379 Ranar Watsawa : 2020/11/18